L-PRES: Kungiyoyin Dillalai Da Masu Sayar Da Abincin Dabbobi Na Jihar Gombe Sun Yaba Wa Gwamnatin Jihar Bisa Farfado Da Harkar Kiwo
…Yayinda Ko-odinetan L-PRES Na Gombe Ya Jaddada Ƙudurin Gwamnati Na Kawo Sauyi A Harkokin Kiwo A Jihar Gombe Tawagar ƙungiyoyi masu alaƙa da harkar kiwon dabbobi a Jihar Gombe sun…