Ramadan: An Bukaci Matan Gombe Su Yawaita Ayyukan Alkhairi Da Yafiya Da Ciyarwa
Daga Yunusa Isa, Gombe Yayin da watan Ramadana ke ƙara ƙaratowa, an buƙaci mata Musulmi a Gombe su ruɓanya ƙoƙari wajen ayyukan alheri, da yafiya, ciyar da mabuƙata, da marassa…