Kungiyar Hope Springs Ta Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta Ga Majinyata Fiye Da 75 A Gombe
By Yunusa Isa, Gombe Ƙungiyar Hope Springs International da haɗin gwiwar takwararta ta Servants of Hope Initiative, ta gudanar da aikin tiyatar ido ga majinyata fiye da 75 daga ƙananan…