Rundunar Yan Sanda A Gombe Ta Hada Kai Da Wata Kungiya Don Horas Da Sana’o’i Ga Tsofin Yan Kalare
Daga Yunusa Isa, Gombe A ƙoƙarinta na magance matsalar tsaro a cikin al’umma, rundunar ‘yan sandan Jihar Gombe tare da haɗin gwiwar cibiyar Thrive Trek Entrepreneurs Centre da tallafin gwamnatin…