Gwamnatin Gombe Ta Karbi Bukatun Yan Kwangila Don Gina Cibiyoyin Rukunan Gwamnati Uku
Daga Yunusa Isa, Gombe Ma’aikatar Ayyuka, Gidaje da Sufuri ta Jihar Gombe ta karɓi buƙatun kamfanonin kwangila guda bakwai, waɗanda ke neman ayyukan gina sabin cibiyoyin rukunan gwamnati uku, da…