Gwamna Inuwa Ya Kaddamar Da Kwamitin Samar Da Matsaya Kan Shawarwarin Kwamitin Burtaloli Dana Tsara Fadar Jiha
Daga Yunusa Isa, Gombe Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ƙaddamar da kwamitin samar da matsaya mai mambobi 12 kan aiwatar da shawarwarin rahotannin kwamitin tsara birnin Gombe dana…