Samar Da Abinci: NEDC Ta Bada Tallafin Kayan Aiki Da Sinadaran Noma Ga Gwamnatin Gombe Da Sanatoci Uku Don Inganta Noman Rani
Daga Yunusa Isa, Gombe Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Gabas (NEDC) ta miƙa tallafin kayan noma ga Gwamnatin Jihar Gombe da sanatoci uku na Gombe ta Arewa, Gombe ta Tsakiya…