Gwamna Inuwa Ya Cika Da Murna Yayin Da Yar Jihar Gombe Ta Lashe Gasar Al-Kur’ani Na Duniya A Jordan
…Yana Mai Cewa Nasarar Haraja Abin Alfahari Ne Ga Gombe Da Najeriya Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ya bayyana jin daɗinsa kan samun gagarumar nasarar da wata budurwa ƴar Gombe…