Sintiri Na Musamman: Civil Defence Ta Bukaci Al’ummar Tumfure Su Shiga Gida Daga karfe 10 Na Daren Yau
Labarin dake shigo mana da ɗumiɗuminsa daga hukumar tsaro ta Civil Defence na cewa kwamandan hukumar tsaro ta Civil Defence Reshen Jihar Gombe Muhammad Bello Muazu, ya jaddada ƙudurin rundunar…