Kwamandan FRSC A Gombe Ya Karrama Jami’an Hukumar 10 Da Suka Samu Sauyin Matsayi
Daga Yunusa Isa, Gombe Kwamandan Hukumar Kiyaye Hatsura ta Ƙasa Reshen Jihar Gombe Samson Kaura, ya karrama jami’an hukumar 10 da suka samu ci gaba a aiki, bayan da sun…