Daga Yunusa Isa, Gombe Yayin da watan Ramadana ke ƙara ƙaratowa, an buƙaci mata Musulmi a Gombe su ruɓanya ƙoƙari wajen ayyukan alheri, da yafiya, ciyar da mabuƙata, da marassa galihu, kuma…
Ramadan: Gombe Women Encouraged On Good Deeds, Forgiveness, Feeding The Needy
By Yunusa Isa, Gombe As the holy month of Ramadan approaches soon, Muslim women in Gombe have been encouraged to redouble efforts in good deeds, forgiveness, feeding the needy, and being dutiful…
Shirin L-PRES Ya Horar Da Makiyaya 114 Dabarun Sarrafawa Da Alkinta Harawa A Gombe
Daga Yunusa Isa, Gombe Shirin zamanantarwa da bunƙasa harkokin kiwo wato (L-PRES) ya horar da makiyaya 114 a Jihar Gombe dabarun sarrafa karmami na zamani don inganta sana’arsu ta kiwo. Da yake…
Gombe L-PRES Trains 114 Pastoralists On Usage Of Crop Residues As Animal Feed
By Yunusa Isa, Gombe The Livestock Productivity and Resilience Support Project (L-PRES) has trained 114 pastoralists in Gombe State on modern best practices to utilize crop residues as livestock feeds to improve…
“Anyiwa Ɗanmu Tiyata da Jinya Kyauta Bayan Munyi Rajista da GoHealth, Naira 510 Kawai Muka Biya Cikin Kuɗin Magani” – Inji Esther Eli, Wata Mahaifiya
Daga Christopher Joshua, Kaltungo Saminu Eli karamin yaro ne ɗan Garin Kaltungo wanda aka gano yana ɗauke da cutar ciwon ciki na hernia. Bayan da aka gano cutar, likitoci sunyi gaggawar kawo…
Gombe NSCDC Commandant Bags 2024 African Who’s Who Icon Award
Corps Commander Muhammad Bello Muazu, the State Commandant Nigeria Security And Civil Defence Corps (NSCDC) Gombe State Command was honored with a lifetime achievement award of Who’s Who in Africa 2024 in…
Sanƙarau: Gwamnatin Gombe Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutum Guda, Yayinda Aka Sallami 84
Daga Yunusa Isa, Gombe Gwamnatin Jihar Gombe ta tabbatar da mutuwar mutum ɗaya sakamakon kamuwa da cutar sanƙarau da kuma wassu 5 da ake zargin suma sanƙarau ɗin ce ta kashe su….
Meningitis: One Killed, 84 Discharged In Gombe
By Yunusa Isa, Gombe Gombe State Government has confirmed the death of one person from cerebrospinal meningitis and 5 others suspected of meningitis. This was disclosed by the State’s Commissioner for Health…
Royal Academy Of Engineering Charges Parents To Encourage Their Female Childrens To Study Engineering Courses
By Jibrin Hussaini Kundum, Bauchi Government, Non-governmental Organizations, Philanthropists and Corporate Organisations have been urged to provide incentives in form of Scholarship to encourage Girls study Engineering related Courses in tertiary institutions….
Rundunar Ƴan Sanda A Jihar Gombe Ta Fita Sintiri Na Musamman A Wassu Ƙananan Hukumomi
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Gombe, CP Hayatu Usman ya fita sintiri na musamman a kananan hukumomin Kaltungo da Billiri. A cewar wata sanarwar mai dauke da sanya hannun mataimakin jami’in hulda da…
