Kiwon Zamani: Shirin L-PRES Ya Horar Da Malaman Gona Da Likitocin Dabbobi A Gombe
Daga Yunusa Isa, Gombe Shirin Zamanantar da Kiwo da bunƙasa Sana’ar Dabbobi a Jihar Gombe (L-PRES), ya shirya taron yini biyu ga malaman gona da likitocin dabbobi 33 kan dabaru…