Daga Yunusa Isa, Gombe Gwamnatin Jihar Gombe ta baiwa al’ummar Jihar tabbacin ci gaba da samar da magunguna masu inganci da rahusa a dukkan asibitoci matakin farko dake gundumomi 114 na jihar….