Rigakafi: Gamayyar VNDC Ta Bukaci Jihar Gombe Ta Dau Ragama
…Yayinda Jihar Ta Yaba Da Sabin Dabarun Tara Kuɗaɗe Gamayyar Kungiyoyin Alurar Rigakafin Cututtuka (VNDC) ta buƙaci Gwamnatin Jihar Gombe da ta ɗauki nauyin gudanar da rigakafi ga yara don…