By Saeed Ahmad Bappah, Gombe Governor Muhammad Inuwa Yahaya of Gombe state has pledged to settle all gratuity backlogs of retired civil servants entitlements for both local and state governments before the…
Month: March 2024
Na Dinke Barakar da a’ke samu yayin bikin Mauludi da Wakokin Yabon Fiyayyen Halilta.
La’akari da yadda masu wakokin yabon Fiyayyen Halilta wato (Sha’irai) a jihar Bauchi keyi an samar da tartibiyar mafita gare su wanda zai alkinta wannan fanni na yabo domin tabbatar da haɗin…
Gombe 2027: Farfesa Pantami Ne Magajin Inuwa, A Cewar Wata Kungiyar Magoya Baya
Daga Abubakar Rabilu, Gombe Wata ƙungiyar matasa dake fafutukar kawo sauyi a Jihar Gombe mai suna ‘North East Coalition of Youth for Progressive Governance and Sustainable Development’ ta bayyana cewa a 2027…
Gwamnatin Gombe Ta Karbi Bukatun Yan Kwangila Don Gina Cibiyoyin Rukunan Gwamnati Uku
Daga Yunusa Isa, Gombe Ma’aikatar Ayyuka, Gidaje da Sufuri ta Jihar Gombe ta karɓi buƙatun kamfanonin kwangila guda bakwai, waɗanda ke neman ayyukan gina sabin cibiyoyin rukunan gwamnati uku, da suka haɗa…
Gombe Govt Receives Bid Proposals For Construction Of State-Of-The-Art Three Arm Zone, Assures Fairness
By Yunusa Isa, Gombe The Gombe State Ministry of Works, Housing and Transportation has received proposals from seven construction companies, bidding for the construction of a state-of-the-art Three Arm Zone that will…
Ramadan: An Bukaci Matan Gombe Su Yawaita Ayyukan Alkhairi Da Yafiya Da Ciyarwa
Daga Yunusa Isa, Gombe Yayin da watan Ramadana ke ƙara ƙaratowa, an buƙaci mata Musulmi a Gombe su ruɓanya ƙoƙari wajen ayyukan alheri, da yafiya, ciyar da mabuƙata, da marassa galihu, kuma…
Ramadan: Gombe Women Encouraged On Good Deeds, Forgiveness, Feeding The Needy
By Yunusa Isa, Gombe As the holy month of Ramadan approaches soon, Muslim women in Gombe have been encouraged to redouble efforts in good deeds, forgiveness, feeding the needy, and being dutiful…
Shirin L-PRES Ya Horar Da Makiyaya 114 Dabarun Sarrafawa Da Alkinta Harawa A Gombe
Daga Yunusa Isa, Gombe Shirin zamanantarwa da bunƙasa harkokin kiwo wato (L-PRES) ya horar da makiyaya 114 a Jihar Gombe dabarun sarrafa karmami na zamani don inganta sana’arsu ta kiwo. Da yake…
Gombe L-PRES Trains 114 Pastoralists On Usage Of Crop Residues As Animal Feed
By Yunusa Isa, Gombe The Livestock Productivity and Resilience Support Project (L-PRES) has trained 114 pastoralists in Gombe State on modern best practices to utilize crop residues as livestock feeds to improve…
“Anyiwa Ɗanmu Tiyata da Jinya Kyauta Bayan Munyi Rajista da GoHealth, Naira 510 Kawai Muka Biya Cikin Kuɗin Magani” – Inji Esther Eli, Wata Mahaifiya
Daga Christopher Joshua, Kaltungo Saminu Eli karamin yaro ne ɗan Garin Kaltungo wanda aka gano yana ɗauke da cutar ciwon ciki na hernia. Bayan da aka gano cutar, likitoci sunyi gaggawar kawo…
