Dan Majalisan Akko Ya Tallafawa Kananan Yan Kasuwa 750 Da Kudi N200,000 Kowanne
…Tare Da Raba Babura 250 Ga Wassu Ƴan Jam’iyya Da Hakimai Da Dagatan Ƙaramar Hukumar Akko Daga Yunusa Isa, Gombe Babban Mai Tsawatarwa na Majalisar Wakilai ta 10 kuma ɗan…