Rundunar Yan Sanda A Gombe Ta Kama Mutane 8 Bisa Zargin Fyade, Lalata Kadarori Da Garkuwa Da Mutane
Daga Yunusa Isa, Gombe Rundunar ƴan sanda a Jihar Gombe ta yi holen wassu mutane 4 da take zargi da satan ƙarafan jirgin ƙasa guda 42, da wassu mutanen 3…