Gaisuwar Sallah: Gwamna Inuwa Ya Karbi Bakuncin Mai Martaba Sarkin Gombe
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, ya karɓi baƙuncin Mai Martaba Sarkin Gombe, Alhaji Dr Abubakar Shehu Abubakar na 3 a bikin ‘Hawan Gidan Gwamnati. Babban Daraktan Yaɗa Labarun Gwamnan Jihar ta…