Sanƙarau: Gwamnatin Gombe Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutum Guda, Yayinda Aka Sallami 84
Daga Yunusa Isa, Gombe Gwamnatin Jihar Gombe ta tabbatar da mutuwar mutum ɗaya sakamakon kamuwa da cutar sanƙarau da kuma wassu 5 da ake zargin suma sanƙarau ɗin ce ta…